Accessibility links

VOA60 AFIRKA: SOUTH SUDAN Daruruwan Mutane a Juba Suna Zanga-Zangar Nuna Rashin Amincewarsu da Shirin Kungiyar Tarrayar Afirka


Daruruwan mutane a Juba suna zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da shirin Kungiyar Tarayyar Afirka na tura sojojin kiyaye zaman lafiya na yanki zuwa babban birnin.

XS
SM
MD
LG