Accessibility links

VOA60 DUNIYA: SOUTH SUDAN Dubban Mutane a Sudan Ta Kudu na Fuskantar Matsalar Matsugunni


Dubban mutanen da suka rasa matsugunnansu sanadiyyar fadan a Sudan ta Kudu na fuskantar matsalar samun matsugunni a sansanonin Majalisar Dinkin Duniya lokacin damina.

XS
SM
MD
LG