Accessibility links

VOA60 DUNIYA: BRAZIL Mutane Miliyan Daya Da Dubu Dari Suka Fito Zanga Zanga A BirninSao Paulo, Maris 14, 2016


Mutane miliyan daya da dubu dari hudu suka fito zanga zanga a Birnin Sao Paulo, domin nuna kyamar zariya da cin hanci da ake zargin gwamnati da aikatawa, tare da neman tsige shugaba Dilma Rousseff mai r'ayin gurguzu.

XS
SM
MD
LG