Accessibility links

VOA60 DUNIYA: CHINA Hadarin Da Ya Faru A Saboda Rashin Kula Ya Kashe Mutane 19, Maris 24, 2016


Hadarin da ya faru a saboda rashin kula na kwarai a wata mahakar kwal dake Arewacin China, ya kashe ma'aikata 19 an kuma ceto mutane 110.

XS
SM
MD
LG