Accessibility links

VOA60 AFIRKA: UGANDA Shugaban ‘Yan Adawa a Uganda Kizza Besigye Ya Bayyana a Koto


Shugaban ‘yan adawa a Uganda Kizza Besigye ya bayyana a koto, inda ake tuhumarsa da laifin cin amanar kasa, bayan da ya hada taron ranstsar da shugaban kasa na bogi.

XS
SM
MD
LG