Accessibility links

VOA60 DUNIYA: WEST BANK/ISRAEL Jami’ai a Isra’ila Sun Harbe Wata Mata Har Lahira


Jami’ai a Isra’ila sun harbe wata mata har lahira, bayan da akace tayi kokarin cakawa wani jami’in dan sanda wuka, kwana daya kenan bayan da aka kashe wata yar shekaru 13 da wuka.

XS
SM
MD
LG