Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Dakarun Saman Najeriya Sun Ce Sun Kashe Mayakan Boko Haram Kusan 300 Ciki Har Da Shugabansu Abubakar Shekau


Dakarun saman Najeriya sun ce sun kashe mayakan Boko Haram kusan 300 ciki har da shugabansu Abubakar Shekau a ranar 19 ga watan Agusta.

XS
SM
MD
LG