Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Sakataren Harkokin Wajen Amurka John Kerry, Ya Gana Da Shuagabannin Addini A Sokoto


Sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry, ya gana da shugabannin addini a Sokoto, inda ya ce yaki da Boko Haram na bukatar yadda da aminci tsakani mutane da gwamnati.

XS
SM
MD
LG