Accessibility links

VOA60 AFIRKA: SOUTH SUDAN Sabon Mataimakin Shugaban Kasar, Taban Den Gai Na Shirin Hade Dakarun Gwamnti da na 'Yan Tawaye


Sabon mataimakin shugaban kasar Sudan ta Kudu, Taban Deng Gai na shirin hade dakarun gwamnati da na 'yan tawaye, da zummar kawo karshen tashin hankalin da ake yi a kasar.

XS
SM
MD
LG