Accessibility links

VOA60 DUNIYA: MALI 'Yan Sandan Mali Sun Kashe Wani Mutu Har Lahira Bayan da Suka Bude Wuta Akan Wasu Masu Zanga Zanga


‘Yan sandan Mali sun kashe wani mutun har lahira bayan da suka bude wuta akan wasu masu zanga zanga a lokacin wani boren nuna adawa da kama wani dan jarida Mohammed Youssouf Bathily mai caccakar gwamnati.

XS
SM
MD
LG