Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGER An Yi Bikin Ma'Aikatan Jin-Kai A Yankin Diffa Na Nijar a Yau Alhamis


An yi bikin ranar ma’aikatan jin-kai a yankin Diffa na Nijar a yau Alhamis, inda kungiyoyin ba da agaji suke kokarin samar da dubban kudade domin wadanda rikici ya daidaita.

XS
SM
MD
LG