Accessibility links

VOA60 DUNIYA:RUSSIA Mai'Aikatar Tsaron Kasar Rasha ta ce Jiragen Yakinta Sun yi Anfani da Filin Jiragen Yakin Kasar Iran Wajen Kai Farmaki


Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta ce jiragen yakinta sun yi amfani da filin jiragen yakin kasar iran wajen kai farmaki a Syria, abinda Amurka ta nuna damuwa akai.

XS
SM
MD
LG