Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Waiwaye - Kaddamar Da Noman Rani A Najeriya Da Koken Masu Hada-hadar Dabbobi Kan Rufe Iyakar Nijar - Disamba 26, 2023


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai yi bitar wasu daga cikin muhimman batutuwa da muka kawo muku a wannan shekara ta 2023 da muke bankwana da ita.

Shirin ya duba batun yadda Ministan Harkokin Noma na Najeriya Sanata Abubakar Kyari ya kaddamar da noman rani na bana a jihar Jigawa da kuma yadda wasu masu hada-hadar dabbobi suka koka kan rufe iyakokin Nijar da Najeriya, bayan da sojojin suka yi juyin mulki a watan Yulin da ya gabata.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Waiwaye - Yadda Rufe Iyaka Nijar Da Najeriya Ya Shafi Masu Hada-hadar Dabbobi Da Kaddamar Da Noman Rani A Najeriya.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:15 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG