Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Otel Din Shugaba Trump A Birnin Washington Na Samun Gagarumar Riba


Daya daga cikin kadarorin kasuwancin Shugaba Donald Trump na samun gagarumar riba.

Abinda ke dada janyo cece-kuce daga masu zargin shugaban da cewa yana amfani da kujerarsa ta shugabancin Amurka wajen bunkasa harkokin kasuwancinsa.

Wannan batu na nufin gagarumin hotel din shugaban mai suna Trump International Hotel dake birnin Washington, wanda aka ce a shekarar da ta gabata, yayi cinikin da ya haya na dala milyan 41, ribar da ta zarce ta shekaru biyu da suka wuce, kamar yadda aka gani a cikin takardun da kamfanin Trump ya gabatarwa “Hukumar Tabattar da Aiki Da Gaskiya” ta gwamnatin Amurka.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG