Accessibility links

Ra'ayin 'yan Ghana ya sha banban kan dambe

  • Aliyu Mustapha

Ra'ayin 'yan Ghana ya sha banban kan dambe

Ra'ayoyin masu sha'awar wasan damben zamani a Ghana ya sha banban akan yadda sakamakon ya kasance

Wakilin Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA) a birnin Accra, Baba Yakubu Makeri ya ruwaito cewa ran mutanen Ghana da dama ya baci da rawar da dan damben kasar tasu ya taka a gwabzawar da yayi tsakaninsa da wani tauraron 'yan damben Kudancin Amurka. Ga rahoton:

Saurari:

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG