Accessibility links

Minista yace murabus yayi, ba korar shi aka yi ba

  • Aliyu Mustapha

Minista yace murabus yayi, ba korar shi aka yi ba

Tsohon ministan wassanin Nigeria yace ya sauka ne don ya sami sukunin yin takaran gwamna a jihar sokoto

Tsohon ministan wasan Nigeria, Alhaji Yusuf Sulieman, yace rahottanin da wasu jaridun Nigeria suka bada na cewa wai shugaba Goodluck Jonathan ya kore shi daga aiki, ba gaskiya bane. A hirarsu da Aliyu Mustaphan Sakkwatto, ministan yace shine da kansa ya sauka. Ga hirar tasu:

Saurari:

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG