Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Minista Yace Ba Korar Shi Aka Yi Ba


Minista Yace Ba Korar Shi Aka Yi Ba

Tsohon ministan wassanin Nigeria yace shi da kansa ya sauka daga aiki, ba korar shi aka yi ba.

Tsohon ministan wassani na Nigeria, Alhaji Yusuf Sulieman yace karya ne, ba korarsa aka yi daga aiki ba, shi da kansa ya sauka don yayi takaran gwamnan jihar Sokoto a zaben da za'a yi cikin watan Janairu mai zuwa. Bayanda jaridu suka fito da rahottanin cewa shugaba Goodluck Jonathan ne ya kore shi daga aiki, Aliyu Mustaphan Sakkwatto ya zanta da tsohon ministan don jin karin bayani:

  • Saurari:

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG