Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rundunar Sojojin Nijeria ta Sha Alwashin Cigaba Da Farautar Yan Boko Haram

Rundunar sojojin Nijeria ta sha alwashin cigaba da farautar yan boko haram a duk inda suke, Birrgediya janar Ibrahim Manu Yusuf,kwamanda mai barin gado tare da Birgediya janar Abdulmalik Bui wanda zai maye gurbinsa a Maiduguri jihar Borno.

Rundunar sojojin Nijeria ta sha alwashin cigaba da farautar yan boko haram a duk inda suke, Birgediya janar Ibrahim Manu Yusuf, kwamanda mai barin gado tare da Birgediya janar Abdulmalik Biu wanda zai maye gurbinsa a Maiduguri jihar Borno.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG