Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sarakunan Gargajiyar Najeriya Sun Yi Taro A Sokoto


Babban taron sarakunan gargajiya a Sokoto
Babban taron sarakunan gargajiya a Sokoto

Babbar Majalisar Sarakunan gargajiyar kasar Najeriya ta yi taron ta na shekara-shekara, karo na shida a Sokoto

Babbar Majalisar Sarakunan gargajiyar Najeriya ta yi babban taron ta na shida a Sokoto. Sarakunan sun tattauna ne a kan matsalolin cikin gidan da suka danganci rikicin siyasa da barazanar tsaro, da tulin kalubalen da kasa ke fuskanta, sannan kuma sun duba irin gudunmawar da za su iya bayarwa da kuma irin rawar da za su iya takawa wajen samar da saukin wadannan matsaloli. Daga bude babban taron Ibrahim Alfa Ahmed ya tuntubi wakilin Sashen Hausa a Sokoto Murtala Faruk Sanyinna ta wayar talho suka tattauna muhimman batutuwan da suka fi daukan hankulan masu jawabai:

Babban taron Sarakunan Gargajiyar Najeriya a Sokoto - 2:37
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:37 0:00
Shiga Kai Tsaye
Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG