Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban Amurka Donald Trump da uwargidansa Melania Trump sun gaisa da yara sanye da kayan ado mai ban tsoro yayin bikin Halloween

Shugaban Amurka Donald Trump da uwargidansa Melania Trump sun gaisa da yara sanye da kayan ado mai ban tsoro yayin bikin Halloween
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:09 0:00

Shugaban Amurka Donald Trump da uwargidar shugaban kasar Melania Trump sun gaisa da yara sanye da kayan ado mai ban tsoro yayin bikin Halloween. Saboda yaduwar cutar Coronavirus, anyi wasu canje-canje ga bukukuwan, gami da cewa shugaban da uwargidansa ba su iya raba wa yaran alewa da hannu ba.

XS
SM
MD
LG