Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban Amurka Na Cewa Jam'iyyarsu Za Ta Samu Nasara A Zaben Jihar Ohio


Shugaban Amurka Donald Trump

Duk da cewa dan takarar jam'yyarsa da na jamiyyar Democrat suna keke da keke, shugaban Amurka Donald Trump na buga kirji cewa su ne zasu ci kujerar zaben na musamman da aka yi a Ohio

Shugaban Amurka Donald Trump yana bugun kirji ko kuma kurin cewa jamiyyar su ta samu galaba a zaben ranar talata da aka gudanar.

To amma kuma kirga kuri’un zaben na musamman da aka gudanar a jihar Ohio dake kudu maso tsakiyar Amurka, na kujerar dan masjilisar wakilai, ana keke da keke.

Jami’an zabe sunce katin jefa kuri’a har dubu 3 da dari 3 da kuma kuria, wadanda basu jihar amma zasu iya kada kuri’a har sama da dubu 5, ba’a kirga sub a tukuna , kuma a karkashin dokar jihar, ana iya daukar har kwanaki 11, ana kirga su.

Gundumar da Balderson yayi galaba dama wuri ne da jamiyyar Republican ta jima tana cin zaben majilsa sama da shekaru 30 da suka gabata

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG