Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban Kasar Najeriya Goodluck Jonathan Yace Najeriya ta Rabu da Cutar Ebola Awani Taron Majalisar Dinkin Duniya, Satumba 24, 2014

Dayake Magana a zauran taron Majalisar Dinkin Duniya yau Laraba shugaban kasa Goodluck Jonathan yace, Najeriya bazatayi wasabi wajen magance ta’addanci, abinda ya baiyana amatsayin ha’dari ga duk duniya, Shugaba Jonathan harma ya baiyana cewar Najeriya tayi nasara wajen magance cutar Ebola kuma yanzu tarabu da cutar. Shugaba Goodluck Jonathan hadu da sakataren Majalisar Dinkin Duniya Bank Ki-moon alokacin babban taron Majalisar Dinkin Duniya, Satumba 24, 2014 Shugaba Goodluck Jonathan ya gaisa da wanda suka halarci babban taron Majalisar Dinkin Duniya, Satumba 24, 2014.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG