Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tagwayen Boma-Bomai Sun Tashi a Gombe


Gombe a Bayan Harin Bom, Fabrairu 1, 2015.
Gombe a Bayan Harin Bom, Fabrairu 1, 2015.

Tagwayen bom sun tashi a garin Gombe, da misalin karfe uku na ranar yau, daya a wurin tsohon kasuwa ta kofar gabas, na biyun kuma a kan hanyar Dadin kowa kusa da Kwata Gadi, na sojoji. A kasance da dandalin voa domin samun cikakken labari.

XS
SM
MD
LG