Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Osinbajo Ya Bude Taron Kolin Habbaka Tattalin Arziki Da Zuba Hannayen Jari Tsakanin Jihohin Legas Da Kano

Mataimakin Shugaban Najeriya, Yemi Osinbajo ya bude Taron Kolin Habbaka Tattalin Arziki Da Zuba Hannayen Jari Tsakanin Jihohin Legas Da Kano a Epe Jihar Legas. Gwamnonin Jihohin biyu, Abdullahi Ganduje da Akinwunmi Ambode suka karbi bakuncin taron tare da Sarakunan Legas da na Kano.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG