Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taron Hafsoshin Dakarun Kasashen Afirka Da Sojojin Amurka a Abuja

Hafsoshin kasashen Afirka da sojojin Amurka na rundunar AFRICOM,da ke nahiyar Afirka sun yi taro a Abuja, babban brinin Najeriya da nufin lalubo hanyoyin shawo kan matsaloli da ake addabar nahiyar da suka hada da ta'addanci da satar mutar mutane domin neman kudin fansa da kuma masu fashi akan teku.

Kowace shekara sojojin Amurka da ke nahiyar Afirka su kan yi taro da hafsoshin dakarun kasashen Afirka domin fadakar da juna kan yadda za su yaki ta'addanci da kawar da 'yan ta'adda tare da dakile yaduwar kananan makamai.

Taron na wannan shekarar ana yinsa ne a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG