Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Rikicin Jihar Filato,Kashi Na Uku, Satumba 21, 2021


Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

A wannan makon, bakin da shirin ya gayyata a zauren, Bitrus Kaze, tsohon dan Majalisar Dokokin Jihar Filato, da Ibrahim Baba Hassan dan Majalisar Dokokin jihar mai ci yanzu, sun tattauna a kan batun zaman dan kasa da ba dan kasa ba a jihar.

Saurari muhawarar da Zainab Babaji ta jagoranta:

TSAKA MAI WUYA: Rikicin Jihar Filato PT3 - 12'16
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:16 0:00


XS
SM
MD
LG