Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Mutum 19 suka mutu yayin da 'yan bindiga suka afkawa jami'ar Kabul lokacin taton baje kolin litattafai, da wasu sauran labarai

VOA60 DUNIYA: Mutum 19 suka mutu yayin da 'yan bindiga suka afkawa jami'ar Kabul lokacin taton baje kolin litattafai, da wasu sauran labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau 'yan bindiga sun afkawa jami'ar Kabul a Afghanistan yayin wani taron baje kolin litattafai. Mutane goma sha tara ne suka mutu sannan wasu ashirin da biyu suka jikkata a lamarin, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG