Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Yau Talata Birtaniya Ta Sanar Da Cewa Za Ta Haramtawa Kamfanin Kasar China Huawei Aikin Gina Fasahar 5G

VOA60 DUNIYA: Yau Talata Birtaniya Ta Sanar Da Cewa Za Ta Haramtawa Kamfanin Kasar China Huawei Aikin Gina Fasahar 5G
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Yau Talata Birtaniya ta sanar da cewa za ta haramtawa kamfanin kasar China Huawei aikin gina fasahar 5G ta kasar bayan da ta fuskanci matsin lamba daga Amurka game da matsalolin tsaro.

XS
SM
MD
LG