Accessibility links

VOA60 DUNIYA: TURKEY Shugaba Recep Tayyip Erdogan yace Lallai Kasarsa na Kan Gaba Wajen Yakar Kungiya mai Tsatsauran Ra’ayi na IS


Shugaba Recep Tayyip Erdogan yace lallai kasarsa na kan gaba wajen yakar kungiya mai tsatsauran ra’ayi na IS bayan da ya shaida cewa dakarun Turkiya sun kashe mayakan IS dubu uku a Syria da Iraqi.

XS
SM
MD
LG