Accessibility links

VOA60 DUNIYA:CHINA Wani Jirgin Yakin Ruwan Amurka ya yi Tafiya a Kusa da Tekun Kudancin China


Wani jirgin yakin ruwan Amurka ya yi tafiya a kusa da tekun kudancin China da ake takadamma akai, lamarin da ya janyo fushin ma’aikatar harkokin wajen China.

XS
SM
MD
LG