Accessibility links

ZABEN NIJAR 2016: NIGER Firaministan Kasar Brigi Rafini Yace Za a Samu Fahintar Juna Tsakanin 'Yan Adawa da Masu Mulki, Maris 20, 2016


Yau ranar 20 ga wannan wata na Maris 'yan kasar Nijar na gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na biyu.A wata hira da yayi da manema labarai Firaministan kasar Birji Rafini yayi fatan cewa, za a samu fahintar juna tsakanin 'yan adawa da masu mulki.’

XS
SM
MD
LG