Accessibility links

ZABEN NIJAR 2016:Yau Ranar 20 ga Wannan Wata na Maris 'Yan Kasar Nijar na Gudanar da Zaben Shugaban Kasa Zagaye na Biyu, Maris 20, 2016


Yau ranar 20 ga wannan wata na Maris 'yan kasar Nijar na gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na biyu.Shugaban kasar Isufu Mahamadu shi ne ya soma kada kura'arsa a birnin Yamai a runfar zabe mai lamba 001.

XS
SM
MD
LG