Accessibility links

VOA60 DUNIYA: AMERICA Jirgin Kasa Na Fasinja na Amtrak Ya Ci Karo da Wani Taragu, Afrilu 04, 2016


Jirgin kasa na fasinja na Amtrak a nan Amurka ya ci karo da wani taragu da aka bari kan layin dogonsa kusa da birnin Philadelphia, ya kashe mutane 2, wasu 35 suka ji rauni.

XS
SM
MD
LG