Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasannin Kwallon Kafa Da Aka Buga A Gasar Olympics


'Yan wasan Afirka ta Kudu suna murar aura kwallo a wasannin Olympics

Tawagar ‘yan wasan kwallon kafar Faransa a gasar wasannin Olympics da ake yi Tokyo na kasar Japan, ta lallasa abokiyar hamayyarta ta Afirka ta Kudu da ci 4-3.

Gabanin wannan wasa Ivory Coast ta doke Saudi Arabi da ci 2-1 kafin ta zo ta yi canjaras da Brazil.

Hakan na nufin yanzu Afirka ta Kudu za ta kara da Jamus.

A gefe guda kuma, Masar na can tana lissafin yadda za ta doke Australia, wasan da ya zama mata dolle ta samu nasara idan har tana son ci gaba bayan kaye da ta sha a hannun Argentina da. Ci 1-0 a was anta na farko.

Karawar Brazil da Ivory Coast
Karawar Brazil da Ivory Coast

Doke Australia da Sifaniya ta yi a wasansu na ranar Lahadi ya sa ya zama dole sai Masar ta lallasa su a wasan karshe na rukuninsu idan har tana so ta matsa gaba., ko da yake, adadin kwallaye zai iya hana su cimma burinsu.

Masar 0-1 Argentina

New Zealand – 2-3 Honduras

Faransa 4- 3 Afirka ta Kudu

Brazil 0-0 Cote d’Ivoire

Australia 0-1 Sifaniya

Romaniya 0-4 Koriya ta Kudu

Japan 2-1 Mexico

Saudi Arabia 2-3 Jamus

Kofin Duniya ta Qatar 2022

Kofin Duniya ta Qatar 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:32 0:00
Karin bayani akan Kofin Duniya ta Qatar 2022

Ronaldo vs. Messi

Ronaldo vs. Messi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:24 0:00
Satumba 30, 2020

Ronaldo vs. Messi

Karin bayani akan Wasanni
XS
SM
MD
LG