Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya kai ziyarar aiki a babban birnin kasar Isra'ila wato Jerusalem bayan kwashe makonni da dama Falasdinawa na zanga-zangar kin amincewa da haka.
1Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence a majalisar dokokin Isra'ila inda ya gana da 'yan majalisar,da suma Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a Jerusalem, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018
2Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya gana da Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a brinin Qudus ko Jerusalem, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018
3Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya gana da Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a birnin Qudus, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018
4Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya gana da Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a birnin Qudus, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018
Facebook Forum