A makon da ya gabata ne dai aka sha shagali a fadar shugaban kasar Najeriya, yayin da shugaban ya aurar da dansa na miji guda – Yusuf Buhari. Biki ne dai na a-zo- a- gani, domin ita kanta amaryar, ginbiya ce, wato diya ga Sarkin Bichi a jihar Kano. An yi liyafa ta alfarma, kuma uban ango, wato shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ne ya mu su hudubar zaman aure. Ga Baraka Bashir dauke da rahoton.
Yadda Aka Yi Shagalin Bikin Yusuf Buhari Da Amaryarsa Zahra Nasir Ado Bayero
Za ku iya son wannan ma
-
Janairu 14, 2023
LAFIYARMU: Yadda Mata Su Ke Shiga Matsananciyar Damuwa Bayan Haihuwa