Accessibility links

'Yan Asalin Jahar Kano Kimanin 500 Sun Koma Gida Daga Kasar Jamahuriyar Afirka ta Tsakiya

  • Halima Djimrao

Wasu mata da yaran da rikicin kasar jamahuriyar Afirka ta Tsakiya ya rutsa da su.

Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Najeriya dake Abuja ta mika 'yan gudun hijirar ga hukumomin jahar Kano

Hukumomin Najeriya na ci gaba da aikin kwashe ‘yan kasar daga Jamahuriyar Afrika ta Tsakiya mai fama da rikici, inda a daren jiya gwamnatin jihar Kano ta karbi ‘yan asalin jihar su kimanin dari biyar. Ga rahoton Mahmud Ibrahim Kwari daga Kano:

XS
SM
MD
LG