Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA: Bata Gari Na Barazana Ga ‘Yanci Da Walwalar Al’ummar Birnin N’konni, Yuni, 13, 2023


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

KANO, NIGERIA - A wannan makon ma Shirin 'Yan Kasa Da hukuma na Jamhuriyar Nijar, sai dai wannan karon ya yada zango ne a birnin N’konni domin jin yadda bata gari ke barazana ga 'yanci da walwala da kuma hakkin mamallaka babura, musamman ‘yan kabu-kabu.

Saurari cikakken shirin daga Mahmud Ibrahim Kwari:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Bata Gari Na Barazana Ga ‘Yanci Da Walwalar Al’ummar Birnin N’konni, Yuni, 13, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:30 0:00

XS
SM
MD
LG