Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Makalewar Hakkin Biyan Diyya Ga Talakawan Da Akai Amfani Da Gonakin Su Wajen Aikin Samar Da Man Fetur-Fabrairu 21, 2023


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon yana Jamhuriyar Nijar, kuma zai haska fitila ne akan batun makalewar hakkin biyan diyya ga talakawan da aka yi amfani da gonakin su wajen aikin samar da matatar man fetir a yankin arewacin kasar fiye da shekaru 14 da suka gabata.

Saurari shirin:

YAN KASA DA HUKUMA FABRAIRU 21 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:09 0:00

XS
SM
MD
LG