Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan Kasuwa Masu Shigowa da Motocin Tokumbo Sun Koka


Motocin Tokunbo

Kimanin mutane miliyan daya ne dai aka kiyasta zasu rasa abun yi

A Najeriya, ‘yan kasuwa masu shigowa da motocin Tokumbo sun koka gamai da Karin kudin harajin shigowa da motocin daga kasashen waje da gwamnatin taraiya tayi.

‘Yan kasuwan dai sun ce Karin kudaden harajin matkin na durkusarda masu wannan sana’ar shogo da motocin Tokunbo.

Kimanin mutane miliyan daya ne dai aka kiyasta zasu rasa abun yi a sakamakon wannan mataki da gwamnatin kasar ta dauka.

Gwamnatin Najeriya, tayi Karin ne domin bada dama ga kamfanoni hada motoci na nan cikin gida.

Masana tattalin arziki na ganin kamata yayi gwamnatin Najeriya, ta maida hankali wajan samarda wutan lantarki mai inganci domin karawa kamfanonin kwarin gwiwar da zasu samarda motoci wadatatu ga ‘yan kasa.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:19 0:00
Shiga Kai Tsaye

XS
SM
MD
LG