Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan Sanda Sun Kama Jami’in Zabe a Jihar Niger


An yi zanga-zangar rashin yarda da jinkirta zabe, Fabrairu 6, 2015.
An yi zanga-zangar rashin yarda da jinkirta zabe, Fabrairu 6, 2015.

Kamar sauran jihohi an gudanar da zaben gwamna dana ‘yan majalisa a Jihar Niger, duk da mutane basu fito zabe ba kamar yadda suka fito a zaben shugaban kasa dana ‘yan majalisun tarayya ba, zaben dai ya tafi kamar yadda ake bukata.

‘Yan sanda sun sami nasarar cafke wani jami’in hukumar zabe da yayi kwanar kura da wasu kuri’un zaben, hukumar zaben Najeriya INEC ta tabbatar da faruwar lamarin.

Saurari Cikakken Rahotan.

XS
SM
MD
LG