Accessibility links

‘Yan Sintiri da Mafarauta Sun Tarun a Fadar Sarki a Maiduguri, 4 ga Satumba 2014

Amurka, tana shire-shiren kaddamar da wani gagarumin shiri na tsaron kan iyaka, domin taimakawa Najeriya,da makwabtan ta yakar masu tsastsauran ra’ayin Islama, babban jami’in Amurka, akan harkokin Afirka, ne ya fadi haka ranar alhamis.Masu tada kayar bayan sun fara kai hare-hare kan kauyuka, a kasar Kamaru,kuma sun fara kwace garuruwa a arewa maso gabashin Najeriya, da ikirarin kafa daular Islama.
Bude karin bayani

‘Yan sintiri da Mafarauta, rike da bindigogi sun taru kofar fadar Sarki a Maiduguri, 4 ga Satumba 2014.
1

Shehun Borno Alhaji Muhammad Al-Amin ibn Al-Kanemi, 4 ga Satumba, 2014.
2

3

4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG