Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yanzu Laifi ne a Muzgunawa Yara Kanana a Fadin Jihar Kano


Gwamnan jihar Kano, Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso

Majalisar dokoki ta jihar Kano ta zartar da wani kudirin doka daya haramta Muzgunawa

Majalisar dokoki ta jihar Kano ta zartar da wani kudirin doka daya haramtawa mutane shigar da yara kanana aikatau da duk wasu al’amuran muzgunawa rayuwar yara a fadin jihar.

Alhaji kabir Alhassan Rurrumi shugaban masu rijaye na majalisar yace " wanna doka ta magana ne akan yanda ake asabtar da raya kanana masamman 'yan shekaru hudu zuwa goma sha hudu."

Wadanda maimakon ace sunna makarantu amma sai su kasance sun kan hanyoyi sun tallace-tallacen da bai kamata ba, wanda shi ke haifar da mugayen danbiyu.

Shugaban marasa rinjaye a zauren majalisar Salisa Maje Ahmed Gwangwazo, yace akwai nakasu da ya hango a wani sashe na dokar wanda yace yayi kokarin a gyara amma hakan bai samu ba.

Wani lauya mai fafutukar hakkin dan Adam Barrister Usman Umar Fari yace "bana zaton akwai hikima akan hukumcin da ba'a ambashi laifin sa ba.


please wait

No media source currently available

0:00 0:03:20 0:00
Shiga Kai Tsaye

Shin PI Za Ta Fashe Kuwa Ko Yaudara Ce Kawai?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG