Accessibility links

ZABEN2015: Gwamna Sule Lamido na Jihar Jigawa Yace Kwankwaso da Atiku Ne Ke Zago Kasa Ma Janar Muhammadu Buhari, Maris 25, 2015


Gwamnan na Jihar Jigawa yana maida martani ne ga wata takardar da jami'in yada labaran kyamfe na Buhari, Malam Garba Shehu, ya rubuta cewa Sule Lamido da wasu su na shirin kaddamar da wai gangamin yin batunci ga Janar Muhammadu Buhari domin bakanta shi a idanun 'yan Najeriya.

XS
SM
MD
LG