Accessibility links

ZABEN2015: Hira da Nick Dazan da INEC, Maris 23, 2015


Hukumar zabe a Najeriya ta ce ko a yau aka ce a gudanar da zabe, ta kammala dukkan shirin da ya kamata na yi. A hirarsu da Ibrahim Alfa Ahmed, mataimakin darektan yada labarai na hukumar ta INEC, Nick Dazan, yace a yanzu haka kayan zabe na jihohi, kuma jibi laraba zasu isa dukkan kananan hukumomi.

XS
SM
MD
LG