Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN MATASA: Hana Shigar Bakin Haure Yankin Agadez-Kashi Na Biyu - Mayu, 23, 2022


Nasiru Adamu El Hikaya
Nasiru Adamu El Hikaya

Kashi na biyu kuma na karshe na shirin da a ka dauka a yankin Agadas na Jamhuriyar Nijar inda hana shigar bakin haure yankin ya taba hanyoyin samun kudin shiga ga matasa. Tun 2016 gwamnatin Nijar ta sanya hannu da turai na hana bakin shiga Agadas don gudun hijira zuwa turai ta hanyar da ta sabawa doka.

Saurari cikakken shirin:

Hana Shigar Bakin Haure Yankin Agadez-Kashi Na Biyu-6:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:51 0:00

XS
SM
MD
LG