Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN MATASA: Matasa Zun Tattauna Kan Yadda Za A Aiwatar Da Lamuran Tsaro Cikin Natsuwa, Oktoba, 03, 2022


Nasiru Adamu El-Hiyaka 
Nasiru Adamu El-Hiyaka 

Kazalika matasa sun zanta kan mahangar su ga yadda za a aiwatar da lamuran tsaro ta yadda zai yi tasiri ba tare da cutar da sauran jama’a da ke zaune lafiya ba.

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon matasan sun yi magana ne kan yadda za a dau matakai da ba za su shafi hanyoyin da su ke gudanar da kananan ayyukan kasuwancinsu da sauran hanyoyin samun kudin shiga ba. Haka kuma, matakan ba za su harzuka kowa ba.

MATASA
MATASA

Shiga shafin a saurari cikakken shirin:

ZAUREN MATASA: Matasa Zun Tattauna Kan Yadda Za A Aiwatar Da Lamuran Tsaro Cikin Lafiya, Oktoba, 03, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:57 0:00

XS
SM
MD
LG