DUNIYAR AMURKA: Rikicin Isra'ila Da Falasdinu Ya Halaka Sama Da Mutum Dubu Biyu A Kasa Da Mako Guda, Oktoba 13, 2023

Mahmud Lalo

Sama da mutum 2,300 ne suka mutu a sabon rikicin da ya barke Isra’ila da yankin Zirin Gaza a karshen makon da ya gabata, tun bayan da mayakan Hamas suka kaddamar da wani harin ba-zata akan Isra’ila, lamarin da ya sa Isra’ilan ta ayyana kaddamar da yaki a kan yankin na Gaza.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Rikicin Isra'ila Da Falasdinu Ya Halaka Sama Da Mutum Dubu Biyu A Kasa Da Mako Guda, 6'00"