DUNIYAR AMURKA: Bikin Cika-Ciki (Thanksgiving) Da Waiwaye Kan Mutuwar Uwargida Rosalynn Carter, 24 Nuwamba, 2023

Mahmud Lalo

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya yi duba ne kan yadda wasu dakarun Amurka suka yi bikin Thanksgiving ko kuma cika-ciki a kasar waje ba tare da iyalansu ba.

Sannan za mu yi waiwaye kan rayuwar uwargidan tsohon shugaban Amurka Jimmar Rosalynn Carter, wacce ta rasu a farkon makon nan tana da shekaru 96.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Bikin Cika-Ciki (Thanksgiving) Da Waiwaye Kan Mutuwar Uwargida Rosalynn Carter - 6'00"