ABARI YA HUCE: Labarin Wani Bahadeje Da Ya Je Otel Neman Garabasa, Yuli 15, 2023

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

WASHINGTON, D.C. - Shirin A Bari Ya Huce, ya bada labarin wani Bahadeje da ya je wani otal a Katsina inda aka rubuta duk abin da zaka ci ba kai ne zaka biya ba saboda jikan ka zai biya, da sarkin son banzan ya ji haka sai ya je ya kwashi abinci iri-iri, ya gama zai wuce aka tambaye shi kudi sai ya ce ai jikansa zai biya.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu da Baba Makeria suka gabatar domin jin yadda ta kaya:

Your browser doesn’t support HTML5

ABARI YA HUCE: Labarin Wani Bahadeje Mai Neman Garabasa A Banza, Yuli 15, 2023.mp3